Posts

JIHAR ZAMFARA ZATA GINA KANANUN ASIBITI GUDA 147.

Image
MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS,(MNMP). BAYANI....... JIHAR ZAMFARA ZATA GINA KANANUN ASIBITI GUDA 147. GWAMNATIN JIHAR ZAMFARA TABADA UMARNIN GINA KANANUN ASIBITOCI GUDA 147 MASU DAUKE DAUKE DA GADAJE 50 A FADIN JIHAR. Wannan maganar tasamu tabbaci ne daga bakin Mai Girma Gwamnan jihar Zamfara his excellency Dr Bello Muhammad matawallen maradun,(BARDEN KASAR HAUSA),a lokacinda ya je mika sakon barka da sallah ga sarkin qayan maradun a mahaifartashi bayan sallar eid. GOV_MATAWALLE wanda yake a mahaifarsa ta maradun,ya tabbatar ma da sarkin cewa za'a tabbatarda an samar da motar agajin gaggawa ga dukkanin asibitocin guda 147. Matawalle_yace dalilinda dayasa za'a gina wadannan asibitocin tareda bayarda motocin agajin gaggawa shine domin ajawo harkar kiwon lapiya kusa tareda samar da sauki ga alummar yankunan jahar. sannan kuma dalilin yin wannan aikin shine domin mu cika alkawaroranmu damuka dauka zuwaga masu zabe da cewar gwamnatin zata zama ta jama'a bawai ta...
Image
(MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS.)(MNMP) GOV_MATAWALLE YA BAYYANA TAUSAYINSA GA ALUMMAR DA TA'ADDANCI YASHAFA A FADIN JAHAR ZAMFARA. GWAMNA Bello Muhammed matawallen maradun, ya nuna tausayinsa karara ga Alummar da ta'addanci yashafa kwanan nan a garin tsafe local government ta jahar zamfara. Gwamna matawalle ya kara bayyanar da tausayi dakuma jin kai a lokacin da yake mika sakon eid_el fitr wanda yake daidai da karshen wannan azumin na Ramadan. Gwamna matawalle yace yanason yayi amfani da wannan damar domin bayyanar datsananin tausayi tareda  mika sakon ta'aziyarsa ga iyalan mamatan da wannan iftila'in na yan ta'adda ya fadawa, a kauyukan_unguwar rogo,  karda,  bidda dakuma kajera ta tsafe local government. kabaje ta kaura namoda local government. Gov_matawalle yakara da cewa yana kara maimaita aniyarsa ta kawo karshen ta'addanci acikin jahar ta zamfara wanda yake an dan fara ragewa kadan kadan "inji gwamna matawalle". Matawalle ya...
Image
(MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS) (MNMP). FASSARAWA........ GYERAN TAKAMAMMEN ILIMIN JAHAR ZAMFARA:GOV MATAWALLE YA KADDAMARDA BADA KWANGILAR GINA AJUJUWAN YANMAKARANTA GUDA 423 A ZAMFARA. "Mai girma gwamnan jahar zamfara Dr bello muhammed matawallen maradun(BARDEN KASAR HAUSA) yabada kwangilar gina ajujuwan dalibbai guda 423 a jihar ansamu bada wannan kwangilar ne ga kwararrun yankwangila dakuma eginiyoyi "inji gwamna. Gwamnan ya tabbatar da hakan ne a yayin wani gabatarwa na satifiket din kwangilar zuwa ga: benefiting home based contractors:wanda aka halarta a gidansa na gusau babban birnin jahar. A lokacinda ake zantawar Gov matawalle yakara bada tabbacin amincin gwamnatinsa akan samarda sabon gyara ga takamammen bangaren  ilimin jahar zamfara. GOV MATAWALLE yayi bayani dacewa tun lokacinda gwamnatinsa tazo,yayi kokarin tabbatarda _{YANAYIN TABACI}, ga bangaren ilimin jahar zamfara saboda shi da ilahirin mutanensa sun yi amanna dacewa shi ilimi yana na...
Image
YADDA JIHAR ZAMFARA TA SAMU GAGARUMIN CIGABA CIKIN HANZARI A ZAMANIN MAI GIRMA GWAMNA HE BELLO MATAWALLE (MON). Daga: MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS Mun Yi Ƙoƙarin Fito Da Wasu Ayyuka Daga Cikin Ɗumbin Ayyukan Da Mai Girma Gwamna, HE Bello Matawalle Ya Yi A Jihar Zamfara, Kuma Na Tabbata Ko Maƙiyan Mai Girma Gwamna HE Bello Matawalle Ba Za Su Iya Ƙaryata Wannan Cigaban Da Ake Samu Ba, Sai Dai Ƙiyaya Ta Hana Su Faɗa. Yau Attanin, 18 ga watan mayun, 2020. Domin ƙara shaidawa Duniya yadda Jihar Zamfara ke cigaba da bunƙasa ta fannoni daban-daban a zamanin mai girma gwamna Dakta Bello Matawalle, Kungiyar MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS, Ta yi ƙoƙarin fito muku da Wasu ayyukansa daga cikin ɗumbin ayyukan da ya yi a zangon mulkinsa na farko dake gudana a Yanzu. A ƙoƙarinsa na kyautata walwala da jindaɗin al'ummar Jihar Zamfara a fannoni daban-daban na rayuwar ɗan adam, a 2019, majalissar zartarwa ta Jihar Zamfara, ƙarƙashin jagorancin mai girma gwamnan Jihar Zamfara, HE BelloMatawal...
Image
*MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS* Assalamu Alaikum... Al'ummar jihar Zamfara musamman magoya Bayan jam'iyar Gwamnan jihar Zamfara HE BelloMatawalle muna sanar daku cewa mun kirki wata kungiya mai suna MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS wadda Zara kasance wurin aiki tukuru na yayata ayukkan gwamnatin HE BelloMatawalle da Kuma kariyar martabarsa. Wannan Kungiya tanada rassa a kana-nan hukumomi 14 da muke dasu a jihar Zamfara, Domin samun kyakkyawan aiki a kowanne yanki na jihar. ALLAH yasa Ina Daya daga cikin Mutanen da zasuyi aiki a Wannan Kungiya mai albarka, Ina Fatan kayi muna Addu'a domin samun nasarar wannan aikin da zamu Fara. Idan ka kasance cikin masu yimuna fatan Alheri ga Link dinmu ka cika forms domin Kasance tare da Juna https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSdy6DhzepfrRmEudGW8axRvrxCZv7o0cZTX-Fh-SV31VFmKsw/viewform Kuma ku kasance damu a domin kara samun Labarai masu Zafi da dumi-dumin su, matawallenewmediapromoters.blogspot.com Twitter Handle ...

ZA'A KADDAMAR FARA KADDAMAR DA SHUWAGABANNIN KUNGIYAR MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS

Image
MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS Assalamu Alaikum... A yau Alhamis 7 ga watan mayun 2020 zamu Fara Shirin kaddamar da Shuwagabannin wannan Kungiya mai albarka, Wadda aka gina domin cigaban Gwamnatin mai daraja gwamna HE BELLOMATAWALLE (Barden kasar Hausa) Kamar Yanda muka fada maku cewa adalci Shine manufarmu akan Kowa da komai da dukkan abunda ya samu zaman takewar dake tsakanin mu da Yan uwanmu. Inaha Allah Idan ALLAH ya kaimu Gobe 08 ga watan mayun 2020 zamu fidda wasu daga cikin Shuwagabannin wannan Kungiya Wadda zasu Kai mukamai ukku insha Allah. Dan haka duk Wanda ya tsinci kanshi daga ciki ya godema ALLAH domin Shine ya tsara komai akanmu, Muna Fatan duk Wanda shugabancin Al'umma ya fada garesu suyi Adalci Kuma su kyautatawa manbobinsu bisa gaskiya da Amana. ALLAH ya Bamu ikon kamanta adalci Ameen. Ambassador Basheer Isah Gusau 07/05/2020

Barka da warhaka

Image
BARKA DA ZUWA SHAFIN MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS