JIHAR ZAMFARA ZATA GINA KANANUN ASIBITI GUDA 147.
MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS,(MNMP).
BAYANI.......
JIHAR ZAMFARA ZATA GINA KANANUN ASIBITI GUDA 147.
GWAMNATIN JIHAR ZAMFARA TABADA UMARNIN GINA KANANUN ASIBITOCI GUDA 147 MASU DAUKE DAUKE DA GADAJE 50 A FADIN JIHAR.
Wannan maganar tasamu tabbaci ne daga bakin Mai Girma Gwamnan jihar Zamfara his excellency Dr Bello Muhammad matawallen maradun,(BARDEN KASAR HAUSA),a lokacinda ya je mika sakon barka da sallah ga sarkin qayan maradun a mahaifartashi bayan sallar eid.
GOV_MATAWALLE wanda yake a mahaifarsa ta maradun,ya tabbatar ma da sarkin cewa za'a tabbatarda an samar da motar agajin gaggawa ga dukkanin asibitocin guda 147.
Matawalle_yace dalilinda dayasa za'a gina wadannan asibitocin tareda bayarda motocin agajin gaggawa shine domin ajawo harkar kiwon lapiya kusa tareda samar da sauki ga alummar yankunan jahar.
sannan kuma dalilin yin wannan aikin shine domin mu cika alkawaroranmu damuka dauka zuwaga masu zabe da cewar gwamnatin zata zama ta jama'a bawai takai dai bace.
Abba Buhari Sarki
Director Media & Publicity
Sign
Amßassador Basheer Isah Gusau
State Coordinator MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS

Comments
Post a Comment