(MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS.)(MNMP)
GOV_MATAWALLE YA BAYYANA TAUSAYINSA GA ALUMMAR DA TA'ADDANCI YASHAFA A FADIN JAHAR ZAMFARA.
GWAMNA Bello Muhammed matawallen maradun, ya nuna tausayinsa karara ga Alummar da ta'addanci yashafa kwanan nan a garin tsafe local government ta jahar zamfara.
Gwamna matawalle ya kara bayyanar da tausayi dakuma jin kai a lokacin da yake mika sakon eid_el fitr wanda yake daidai da karshen wannan azumin na Ramadan.
Gwamna matawalle yace yanason yayi amfani da wannan damar domin bayyanar datsananin tausayi tareda mika sakon ta'aziyarsa ga iyalan mamatan da wannan iftila'in na yan ta'adda ya fadawa, a kauyukan_unguwar rogo, karda, bidda dakuma kajera ta tsafe local government. kabaje ta kaura namoda local government.
Gov_matawalle yakara da cewa yana kara maimaita aniyarsa ta kawo karshen ta'addanci acikin jahar ta zamfara wanda yake an dan fara ragewa kadan kadan "inji gwamna matawalle".
Matawalle yace tun a lokacinda wannan iftila'in yafaru yana iya kokarinsa wurin hana kansa bacci tareda jajircewa domin ganin cewa anyima matsalar tufka da warwara tareda yin zama da manyan jami'an soji dakuma na yansanda harma da wasu manyan masu mukamai a fadin jahar dakuma jin bayanai daga garesu akan wannan matsalar da tashafi harkar tsaro.
munkuma samu tabbaci daga shugabbannin kungiyar fulani wanda yake sunyi maraba dakuma na'am ga harkar zaman lapiya tareda cewa zasu tafi suyi magana da wadancan kungiyoyin dakeda alhaki akan wannan hare_haren domin su tuba.
GOV_ matawalle yayi alkawarin cigaba da martaba tsakanin gwamnatinsa dakuma yan ta'addan da suka ajiye makamansu.
Sign
Ambassador Basheer Isah Gusau
State Coordinator
Matawalle New Media promoters
matawallenewmediapromoters@gmail.com

Comments
Post a Comment