*MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS*
Assalamu Alaikum...
Al'ummar jihar Zamfara musamman magoya Bayan jam'iyar Gwamnan jihar Zamfara HE BelloMatawalle muna sanar daku cewa mun kirki wata kungiya mai suna MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS wadda Zara kasance wurin aiki tukuru na yayata ayukkan gwamnatin HE BelloMatawalle da Kuma kariyar martabarsa.
Wannan Kungiya tanada rassa a kana-nan hukumomi 14 da muke dasu a jihar Zamfara, Domin samun kyakkyawan aiki a kowanne yanki na jihar.
ALLAH yasa Ina Daya daga cikin Mutanen da zasuyi aiki a Wannan Kungiya mai albarka, Ina Fatan kayi muna Addu'a domin samun nasarar wannan aikin da zamu Fara.
Idan ka kasance cikin masu yimuna fatan Alheri ga Link dinmu ka cika forms domin Kasance tare da Juna
https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSdy6DhzepfrRmEudGW8axRvrxCZv7o0cZTX-Fh-SV31VFmKsw/viewform
Kuma ku kasance damu a domin kara samun Labarai masu Zafi da dumi-dumin su,
matawallenewmediapromoters.blogspot.com
Twitter Handle
Check out Matawalle New Media Promoters (@MatawalleP): https://twitter.com/MatawalleP?s=08
Muna Rokon ALLAH ya taimakemu ya bamu Nasara akan Abunda muka saka a gaba Ameen
matawallenewmediapromoters@gmail.com

Comments
Post a Comment