ZA'A KADDAMAR FARA KADDAMAR DA SHUWAGABANNIN KUNGIYAR MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS
MATAWALLE NEW MEDIA PROMOTERS Assalamu Alaikum... A yau Alhamis 7 ga watan mayun 2020 zamu Fara Shirin kaddamar da Shuwagabannin wannan Kungiya mai albarka, Wadda aka gina domin cigaban Gwamnatin mai daraja gwamna HE BELLOMATAWALLE (Barden kasar Hausa) Kamar Yanda muka fada maku cewa adalci Shine manufarmu akan Kowa da komai da dukkan abunda ya samu zaman takewar dake tsakanin mu da Yan uwanmu. Inaha Allah Idan ALLAH ya kaimu Gobe 08 ga watan mayun 2020 zamu fidda wasu daga cikin Shuwagabannin wannan Kungiya Wadda zasu Kai mukamai ukku insha Allah. Dan haka duk Wanda ya tsinci kanshi daga ciki ya godema ALLAH domin Shine ya tsara komai akanmu, Muna Fatan duk Wanda shugabancin Al'umma ya fada garesu suyi Adalci Kuma su kyautatawa manbobinsu bisa gaskiya da Amana. ALLAH ya Bamu ikon kamanta adalci Ameen. Ambassador Basheer Isah Gusau 07/05/2020
Masha allah Allah ya yiwa wadanda za' aba shugabanci kwarin guiwa da juriya.
ReplyDeleteMasha Allah Wannan Abu yayi
ReplyDelete